John 20:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sauran almajiran suka ce masa, โAi, mun ga Ubangiji!โ Amma ya ce musu, โIna, ai, sai na ga ramin ฦusa a hannuwansa na sa yatsata a inda ฦusoshi suka kasance, na kuma sa hannuna a gefensa, in ba haka ba, ba zan gaskata ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุฑููู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุงููููุ ู
ูููโุบู ุนูุจูููโุบูุฌู ุยป ุนูู
ููุง ุชููุงูู
ู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุงูููู ุจูููโุบูุง ุฑูุงู
ููู ฺงูุณููุงูุดููู ุงูู ุญููููููููุณูุจูุ ุงููููุณูุง ฺูููุงุชู ุงูู ุฑูุงู
ููู ฺงูุณููุงูุดูููุ ุงููููููู
ู ุณูุง ูููููููู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ฺููงูุฑฺูงูุฑูููุณูุจูุ ุจูุฐููู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุงุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sauran almajiran suka ce masa, โMun ga Ubangiji.โ Amma ya ce musu, โIn ban ga gurbin ฦusoshi a hannuwansa ba, in sa yatsata a gurbin ฦusoshin, in kuma sa hannuna a kwiษinsa ba, ba zan ba da gaskiya ba.โ