John 20:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya yi waɗansu abubuwan banmamaki da yawa a gaban almajiransa da ba a rubuta a wannan littafi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَيِ عَلَمُنْ بَنْ مَامَاكِ دَيَوَ أَعِدَانُنْ أَلْمَجِرَنْسَ وَطَنْدَ بَعَرُبُوتَ أَوَنَّنْ لِتَّڢِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya yi waɗansu mu'ujizai da yawa dabam dabam a gaban almajiran, waɗanda ba a rubuta a littafin nan ba.