John 20:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An dai rubuta waษannan ne don ku gaskata Yesu ne Kiristi, ฦan Allah kuma ta wurin gaskatawa ku sami rai a cikin sunansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููููุฑูุจููุชู ููุทูููููู ููููฐุ ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุซูููฐูู ุนููุณูููฐ ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุทููู ุงูููููู ุ ุณูุนููู ููู
ูุ ุชูููุฑููู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ููุณูุงู
ู ุฑููู ุนูุซููููู ุณููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma an rubuta waษannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, ฦan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa.