John 20:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe sai almajirin nan, wanda ya kai kabarin da farko, shi ma ya shiga. Ya gani ya kuma gaskata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَلْمَجِرِنَّنْ دَيَرِغَا بِتْرُسْ كَيْ وُرِنْ كَبَرِنْ شِے مَا يَشِغَ؞ دَيَغَنِ سَيْ يَبَادَ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai almajirin nan da ya riga isa kabarin shi ma ya shiga, ya gani, ya kuma ba da gaskiya.