John 21:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce musu, โ€œKu zo ku karya kumallo.โ€ Ba wani daga cikin almajiran da ya yi karambanin tambayarsa, โ€œWane ne kai?โ€ Sun san cewa Ubangiji ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุณู ยซูƒูุฐููˆุงู’ ูƒูุซู ุนูŽุจูู†ู’ุซูู†ู’ ุณูŽฺขูœู‰ูฐุžยป ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ูŠูŽุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูœู‰ูฐุดู ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุดูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูู†ู’ ุณูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, โ€œKu zo ku karya kumallo.โ€ Daga cikin almajiran kuwa ba wanda ya yi ฦ™arfin halin tambayarsa ko shi wane ne, domin sun sani Ubangiji ne.