John 21:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda wannan, jita-jita ta bazu a cikin โyanโuwa cewa wannan almajirin ba zai mutu ba. Amma fa Yesu bai ce ba zai mutu ba; shi dai ya ce, โIn na so yฤ kasance da rai har in dawo, mene ne naka a ciki?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููู ููุงุจูุฑู ูููู ุชูุจูุธููู ุซููููู ู
ูุงุณูุจููู ุนููุณูููฐ ุซูููฐูู ุงููููู
ูุฌูุฑูููููู ุจูุฐููู ู
ูุชูุจูุ ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ุจูููุซูููฐ ุจูุฐููู ู
ูุชูุจูุ ููุง ุฏููู ุซูููฐ ยซุนูุฏููู ฺููขูููู ููููฐ ููุฑูุงูู ุญูุฑู ุงูููู ุฏูุงููุงูุ ุงููููุง ุถูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka maganan nan ta bazu cikin 'yan'uwa, cewa almajirin nan ba zai mutu ba. Alhali kuwa Yesu bai ce masa ba zai mutu ba, ya dai ce, โIn na nufe shi da wanzuwa har in zo, mene ne naka a ciki?โ