John 21:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne almajirin da ya ba da shaida a kan waษ—annan abubuwa ya kuma rubuta su. Mun san cewa shaidarsa gaskiya ce.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงุฏูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽุณูŽุงุณู ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐุž ู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ุณูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุซูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne almajirin da yake ba da shaida a kan waษ—annan al'amura, ya kuma rubuta su, mun kuwa sani shaida tasa tabbatacciya ce.