John 3:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiya nake faษa maka, muna magana a kan abin da muka sani, muka kuma shaida abin da muka gani ne, amma har yanzu kun ฦi ku karษi shaidarmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงูุ ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ู
ููู ู
ูุบูููุฑู ุงููุจูููุฏู ู
ููู ุณููู ููููฐุ ู
ููู ููู
ู ุดูููุฏู ู
ููู ุงููุจูููุฏู ู
ููู ุบูููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ฺููููงู ููุฑููปูุฑู ุงููุจูููุฏู ู
ููู ุบููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle hakika, ina gaya maka, abin da muka sani shi muke faษa, muna kuma shaidar da abin da muka gani, amma kun ฦi yarda da shaidarmu.