John 3:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya gaskata da shi ba za a yi masa hukunci ba, amma duk wanda bai gaskata ba an riga an yi masa hukunci domin bai gaskata da sunan wanda yake ฦŠaya kuma Makaษ—aicin ฦŠan Allah ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽ ุทูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ุดููŠุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดู ุจูŽุŒ ุงู”ูŽู†ู’ุฑูุบูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ุดู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุจูŽูŠู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ู…ูŽูƒูŽุทูŽูŠู’ุซูู†ู’ ุทูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya gaskata da shi, ba za a yi masa hukunci ba. Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba, an riga an yi masa hukunci, domin bai gaskata da sunan makaษ—aicin ฦŠan Allah ba.