John 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zo wurin Yesu da dad dare ya ce, โRabbi, mun sani kai malami ne daga Allah. Gama ba wanda zai iya yin waษannan abubuwan banmamaki da kake yi in Allah ba ya tare da shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ู
ูุชูู
ู ููุง ุฐููุงู ููุฑููู ุนููุณูููฐ ุฏู ุฏูุฑูููฐุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซู
ูููู
ูุ ู
ููู ุณููู ุซูููฐูู ูููู ู
ูููู
ู ููููฐ ููููุฏู ุงูููููู ููุนููููููุงูุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุงุจูููููุฏู ุฐููู ุนููููููู ููุทูููููู ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณูููุฏููู ููููุฏู ุงูููููู ูููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dad dare, ya ce masa, โYa Shugaba, mun sani kai malami ne da ka zo daga wurin Allah, domin ba mai iya yin waษannan mu'ujizan da kake yi, sai ko Allah yana tare da shi.โ