John 3:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mai aikata mugunta yana ฦ™in haske, ba zai kuwa zo cikin haske ba don yana tsoro kada ayyukansa su tonu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฑูŽุดูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ฺงู ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ู…ูŽุง ุฐููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽ ุณูุชููˆุงู’ู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mai yin rashin gaskiya yakan ฦ™i hasken, ba ya kuma zuwa wajen hasken, don kada ayyukansa su tonu.