John 3:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma duk mai rayuwa bisa ga gaskiya yakan zo cikin haske, domin a gani a sarari cewa ayyukan da ya yi an yi su ne ta wurin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ููู ุนูููููุชู ุบูุณููููู ูููู ูููููู ุฐููุงู ููุฌูููฐูู ุญูุตูููููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุงููุบููู ุงฺููขูููู ุซูููฐูู ุงููุจูููุฏู ููููููฐูู ููููููููููฐ ุฏู ุชูููู
ููููุงูู ุงูููููู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai aikata gaskiya kuwa yakan zo wajen hasken, domin a bayyana ayyukansa, cewa, da taimakon Allah ne aka yi su.โ