John 3:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan, Yesu da almajiransa suka tafi ƙauyukan Yahudiya, inda ya ɗan jima da su, ya kuma yi baftisma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ تَڢِے يَنْكِنْ يَهُودِيَ؞ أَ نَنْ يَجِمَ دَسُو، يَنَيِ وَمُتَنٜىٰ بَڢْتِسْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka, Yesu da almajiransa suka tafi ƙasar Yahudiya. A nan ya jima da su, yana yin baftisma.