John 3:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai gardama ta tashi tsakanin waɗansu almajiran Yohanna da wani mutumin Yahuda a kan zancen al’adar tsarkakewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَلْمَجِرَنْ يَحْيَى سُكَ شِغَ غَرْدَمَ دَ وَنِ بَيَهُودٜىٰ عَكَنْ أَلْعَادَرْ وَنْكٜىٰ وَنْكٜىٰ دُواْمِنْ ڟَبْتَثٜىٰوَ بِسَغَ دُواْكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai fa almajiran Yahaya suka tasar wa wani Bayahude da muhawara a kan maganar tsarkakewa.