John 3:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka zo wurin Yohanna suka ce masa, โRabbi, wancan mutumin da yake tare da kai a ฦetaren Urdun, wannan da ka ba da shaida a kansa sosai nan, yana baftisma, kuma kowa yana zuwa wurinsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุณูููุฌูููฐ ููุฑููู ููุญูููู ุณูููุซูููฐู
ูุณู ยซู
ูููู
ูุ ู
ูุชูู
ููู ุฏู ููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุดู ุงููุฏูุง ุนฺูงูููฐุชูุฑูููฐูู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ููููุฏู ูููู ุฏููููููู ู
ูุง ููุจูุงุฏู ุดูููุฏู ุนูููููุณูุ ุบูุงุดู ุซููู ูููู ูููู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุ ุญูุฑู ูููุงููู ุฏู ูููุงููู ูููู ุฐูููุง ููุฑูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma zo wurin Yahaya, suka ce masa, โYa shugaba, wanda dฤ kuke tare a hayin Kogin Urdun, wanda kai kanka ma ka shaida shi, to, ga shi, yana yin baftisma, har kowa da kowa yana zuwa wurinsa.โ