John 3:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ango ne mai amarya. Abokin da yake masa hidima yakan jira ya kuma saurara masa, yakan kuma cika da farin ciki saโ€™ad da ya ji muryar ango. Wannan farin cikin kuwa nawa ne, ya kuma cika a yanzu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุจููƒู ุนูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐุŒ ุงู”ูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูŽุฑู’ูŠูŽุž ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฌูœู‰ูฐ ุนูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุฌูุฑูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ูƒูุฑูู…ู’ ูŠูŽุฌู ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ุž ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุซููƒูŽ ุฏูŽ ฺขูŽุถู ุซููƒู ุนูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽุง ุฌู ุงู”ูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุž ุนูŽุชูŽู‡ูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ฺขูŽุถู ุซููƒู ู†ูŽูˆูŽ ูŠูŽุซููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai amarya shi ne ango. Abokin ango kuwa da yake tsaye, yake kuma sauraron magana tasa, yakan yi farin ciki ฦ™warai da jin muryar angon. Saboda haka farin cikin nan nawa ya cika.