John 3:31 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œWannan da ya zo daga sama ya fi kowa; wannan da ya zo daga ฦ™asa na ฦ™asa ne, yana kuma magana kamar wanda ya zo daga ฦ™asa ne. Wannan da ya zo daga sama ya fi kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุดู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽฺขู ูƒููˆุงู’ูˆูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ูƒููˆูŽ ู†ูŽุฏููˆู†ููŠูŽุง ู†ูœู‰ูฐุŒ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ู†ูœู‰ูฐุž ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽฺขู ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุฏููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œMai zuwa daga Sama yana Sama da kowa. Wanda yake na ฦ™asa asalinsa kuwa na ฦ™asa ne, maganar ฦ™asa kuma yake yi. Mai zuwan nan daga Sama yana Sama da kowa.