John 3:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya gaskata da ฦan yana da rai madawwami, amma duk wanda ya ฦi ฦan ba zai sami rai ba, gama fushin Allah yana nan a bisansa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููููุฏู ููููููฐ ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบู ุทูููุ ููููุฏู ุฑููู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุนูู
ููุง ุฏููู ููููุฏู ฺููงู ุทูููุ ุจูุฐูููุณูุงู
ู ุฑููู ุจูุ ุณูููุฏููู ฺขูุดููู ุงูููููู ููููุณูููุซูููฐ ุนูููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya gaskata da ฦan, yana da rai madawwami. Wanda ya ฦi bin ฦan kuwa, ba zai sami rai ba, sai dai fushin Allah ya tabbata a gare shi.โ