John 4:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka fi mahaifinmu Yaƙub ne, wanda ya ba mu rijiyar ya kuma sha daga ciki da kansa, haka ma ’ya’yansa da kuma garkunan shanunsa da tumakinsa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كَاڢِ عُبَنْمُ يَعْڧُوبَ نٜىٰ، وَنْدَ يَبَرْ مَنَ رِجِيَرْ، حَرْ شِ دَكَنْسَ دَ یَیَنْسَ دَ دَبُّواْبِنْسَ، سُكَشَا ضُوَ دَغَ ثِكِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ka fi ubanmu Yakubu ne, wanda ya bar mana rijiyar, har shi da kansa, da 'yayansa, da dabbobinsa, suka sha ruwanta?”