John 4:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai macen ta ce masa, “Ranka yă daɗe, ka ba ni ruwan nan, don kada in ƙara jin ƙishirwa, in yi ta zuwa nan ɗiban ruwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَثٜىٰنْ تَثٜىٰمَسَ «مَيْغِرْمَ، كَبَانِ ضُوًنَنْ، دُوانْ كَدَ إِنْڧَارَ جِنْ ڧِشِ، دُواْمِنْ كَدَ كُمَ إِنْدِنْغَ ذُوَا نَنْ دُواْمِنْ طِبَنْ ضُوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matar ta ce masa, “Ya Shugaba, ka ba ni ruwan nan, don kada in ƙara jin ƙishirwa, kada kuma in riƙa zuwa har nan in ɗiba.”