John 4:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta amsa ta ce, “Ai, ba ni da miji.” Yesu ya ce mata, “Gaskiyarki da kika ce ba ki da miji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَأَمْسَ تَثٜىٰ «أَيْ، بَانِدَ مِجِ؞» عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَتَ «كِنْ ڢَطِ غَسْكِيَ دَ كِكَثٜىٰ بَاكِدَ مِجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai matar ta amsa ta ce, “Ai, ba ni da miji.” Yesu ya ce mata, “Gaskiyarki da kika ce ba ki da miji,