John 4:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kakanninmu sun yi sujada a dutsen nan, amma ku Yahudawa kun ce a Urushalima ne ya kamata a yi sujada.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููููููู
ู ุณููููู ูู ุงูููููู ุณูุฌููุฏู ุนูุจูุจูููู ุชูุฏููููููุ ุนูู
ููุง ููู ูููููุฏูุงููุง ููููุซูููฐ ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ููููฐ ููุง ููู
ูุงุชู ุนููู ูู ุงูููููู ุณูุฌููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakanninmu sun yi sujada a dutsen nan. Ku kuwa kun ce a Urushalima ne wurin da ya wajaba a yi sujada yake.โ