John 4:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, lokaci yana zuwa har ma ya riga ya yi, da masu sujada na gaskiya za su yi wa Uba sujada a Ruhu da kuma gaskiya, gama irin waษannan masu sujada ne Uba yake nema.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููุงูููุซู ูููู ุฐูููุงุ ุญูุฑู ู
ูุง ููุงุฑูุบูุง ููุงุฐููุงู ุฏู ู
ูุงุณู ุณูุฌููุฏู ููุบูุณููููู ุฐูุงุณููู ูู ุนูุจูุง ุณูุฌููุฏู ุซููููู ุฑููุญู ุฏู ููู
ู ุบูุณูููููุ ุบูู
ูุง ุนูุจูุง ูููู ููููฐู
ููู ุงููุฑููู ููุทูููููู ููููฐ ุณููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma lokaci na zuwa, har ma ya yi, da masu sujada na gaskiya za su yi wa Uba sujada a ruhu, da gaskiya kuma. Lalle kuwa irin waษannan masu sujada ne Uba yake nema.