John 4:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce, “Ni mai maganan nan da ke, Ni ne shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَتَ «نِے مَيْ مَغَنَ دَكٜىٰ، نِينٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce mata, “Ni ne, ni mai maganan nan da yake.”