John 4:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai macen ta bar tulunta na ruwa, ta koma cikin gari ta ce wa mutane,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَثٜىٰنَّنْ تَبَرْ تُلُنْتَ أَوُرِنْ تَجٜىٰ ثِكِنْ غَرِ تَثٜىٰ وَمُتَنٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai matar ta bar tulunta, ta koma gari, ta ce wa mutane,