John 4:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na aike ku girbin abin da ba ku yi aikinsa ba. Waɗansu sun yi aikin nan mai wahala, ku kuwa kun sami ladan aikinsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا عَيْكٜىٰكُ غِرْبِنْ أَبِنْدَ بَكُيِ وَهَلَرْسَبَ؞ وَطَنْسُ سُنْيِ وَهَلَ، كُو كُوَ كُنْ مُواْضِ رِيبَرْ وَهَلَرْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na aike ku girbin abin da ba ku yi wahalarsa ba. Waɗansu sun yi wahala, ku kuwa kun mori wahalarsu.”