John 4:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ce wa macen, โYanzu kam mun gaskata, ba don abin da kika faษa kawai ba; yanzu mun ji da kanmu, mun kuwa san cewa wannan mutum tabbatacce shi ne Mai Ceton duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ู
ูุชูููููฐูู ุณูู
ูุฑููู ุณูููุซูููฐ ููู
ูุซูููฐูู ยซููููุฐู ููู
ูุ ู
ููู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ ุจู ุฏููุงูู ู
ูุง ุงููุจูููุฏู ูููู ฺขูุทูุง ููููููุจูุ ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ู
ูู ู
ูุง ู
ูููุฌู ุฏู ููููู
ูุ ู
ููู ููู
ู ุชูุจููุชูุง ููููููู ููููููู ู
ูุชูู
ู ููููฐ ู
ููู ุซูููฐุชููุงูู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka ce wa macen, โYanzu kam, mun ba da gaskiya, ba don abin da kika faษa kawai ba, domin mu ma mun ji da kanmu, mun kuma tabbata lalle wannan shi ne Mai Ceton duniya.โ