John 4:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya isa Galili, sai mutanen Galili suka marabce shi. Sun ga duk abin da ya yi a Urushalima a lokacin Bikin ฦ˜etarewa, gama su ma sun kasance a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ุบูŽู„ููŠู„ูุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽู„ููŠู„ู ุณููƒูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูœู‰ูฐุดู ุญูŽู†ู‘ู ุจููŠู ุจููŠู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููˆ ู…ูŽุง ุณูู†ู’ุฌูœู‰ูฐ ุจููƒู ฺงูœู‰ูฐุชูŽุฑูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ุณููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุบูŽ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya isa ฦ™asar Galili, sai Galilawa suka yi na'am da shi, domin sun ga duk abin da ya yi a Urushalima a lokacin idi, domin su ma sun je idin.