John 4:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya sāke ziyarci Kana ta Galili inda ya juya ruwa ya zama ruwan inabi. Akwai wani ma’aikacin hukuma a can wanda ɗansa yake kwance da rashin lafiya a Kafarnahum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَسَاكٜىٰ كُواْمَ غَرِنْ كَنَ تَ غَلِيلِ، وَتُواْ عِنْدَ يَمَيْدَ ضُوَ يَذَمَ ضُوً إِنَبِے؞ أَوُرِنْ كُوَ أَݣَويْ وَنِ مَعَيْكَثِنْ حُكُمَ وَنْدَ يَرُوانْسَ أَ كَڢَرْنَهُمْ بَاشِ دَ لَاڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sāke zuwa Kana ta ƙasar Galili, inda ya mai da ruwa ruwan inabi. A Kafarnahum kuwa akwai wani bafada wanda ɗansa ba shi da lafiya.