John 4:49 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ma’aikacin hukuman ya ce, “Ranka yă daɗe, ka zo kafin ɗana yă mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَعَيْكَثِنْ حُكُمَرْ نَنْ يَثٜىٰ وَ عِيسَىٰ «مَيْغِرْمَ، كَذُواْ مُتَڢِے كَاڢِنْ يَرُواْنَ يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai bafadan nan ya ce masa, “Ya Shugaba, ka zo tun ƙaramin ɗana bai mutu ba.”