John 4:51 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun yana kan hanya, bayinsa suka tarye shi da labari cewa yaron yana warkewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ كَنْ حَنْيَرْسَ ذُوَا غِدَا كٜىٰنَنْ، سَيْغَا بَايِنْسَ سُكَ غَمُ دَشِ، سُكَثٜىٰ مَسَ «يَرُوانْكَ يَنَ سَامُنْ سَوْڧِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana cikin tafiya sai ga barorinsa sun taryo shi, suka ce masa, “Ɗanka a raya yake.”