John 4:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya tambayi lokacin da ɗansa ya sami sauƙi, sai suka ce masa, “Zazzaɓin ya sake shi jiya a sa’a ta bakwai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَمْبَيٜىٰسُ عَيْنِحِنْ لُواْكَثِنْدَ يَڢَارَ سَامُنْ سَوْڧِنْ؞ سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «جِيَ دَ ڧَرْڢٜىٰ طَيَ نَرَانَ نٜىٰ ظَظْذَاٻِنْ يَسَكٜىٰ شِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙi. Suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana zazzaɓin ya sake shi.”