John 4:54 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ce abin banmamaki ta biyu da Yesu ya yi, bayan zuwansa daga Yahudiya zuwa Galili.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ نٜىٰ عَيْكِنْ بَنْ مَامَاكِ نَبِيُ دَ عِيسَىٰ يَيِ بَايَنْدَ يَبَرْ يَهُودِيَ يَتَڢِے غَلِيلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuwa ita ce mu'ujiza ta biyu da Yesu ya yi, bayan Komowarsa ƙasar Galili daga ƙasar Yahudiya.