John 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga baya Yesu ya same shi a haikali ya ce masa, โGa shi, ka warke. Ka daina yin zunubi, in ba haka ba wani abin da ya fi wannan muni zai iya samunka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ุทููู ูููุงูููุซูุ ุนููุณูููฐ ููุณูุงู
ูููฐุดู ุนูุซููููู ููููููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุบูุง ฺขูุงุ ููููุฑูููููฐ! ุชููุงูุ ููุฏููููู ูููู ุฐููููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ุงููุจูููุฏู ฺููขู ููููููู ู
ูููู ููุณูุงู
ูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka Yesu ya same shi a Haikali, ya ce masa, โKa ga fa, ka warke! To, ka daina yin zunubi, don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka.โ