John 5:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ba su wannan amsa cewa, โGaskiya nake gaya muku, ฦan ba ya iya yin kome da kansa; yana yin abin da ya ga Ubansa yake yi ne kawai, gama duk abin da Uban yake yi shi ne ฦan ma yake yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุญฺูงฺููงูุ ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุทููู ุจูุงูููููู ูููุงูู
ูููฐุ ุดู ููุทูููุ ุณูููุฏููู ุงููุจูููุฏู ููุบู ุนูุจููู ููููููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุนูุจููู ููููููฐููุ ุดููููููฐ ู
ูุง ุทููู ููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, โLalle hakika, ina gaya muku, ฦan ba ya yin kome shi kaษai, sai abin da ya ga Uba yana yi. Domin duk abin da Uban yake yi, haka shi ฦan ma yake yi.