John 5:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kowa yฤ girmama ฦan kamar yadda yake girmama Uban. Wanda ba ya girmama ฦan ba ya girmama Uban, da ya aiko shi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุณูุบูุฑูู
ูู
ู ุทูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณูููููฐ ุบูุฑูู
ูู
ู ุนูุจูููุ ุฏููู ููููุฏู ุจูุงูู ุบูุฑูู
ูู
ู ุทูููุ ุจูุงูู ุบูุฑูู
ูู
ู ุนูุจูููุฏู ููุนููููููุงูุดู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kowa yฤ girmama ฦan, kamar yadda ake girmama Uban. Wanda ba ya girmama ฦan, ba ya girmama Uban da ya aiko shi ke nan.