John 5:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGaskiya nake gaya muku, duk wanda ya ji maganata ya kuma gaskata da wanda ya aiko ni yana da rai madawwami ba za a kuma hukunta shi ba; ya riga ya ฦetare daga mutuwa zuwa rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุญฺูงฺููงูุ ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุฏููู ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ุฌููู ู
ูุบูููุงุชูุ ูููู ููู
ู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบู ููููุฏู ููุนููููููุงูููุ ููููุฏู ุฑููู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุจูุฐูุงุนููู ู
ูุณู ุญูููููุซูุจูุ ููุงุฑูุบูุง ฺููงูููฐุชูุฑูููฐ ู
ูุชููู ุฐูููุง ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle hakika, ina gaya muku, duk mai jin maganata, yake kuma gaskata wanda ya aiko ni, yana da rai madawwami. Ba za a yi masa hukunci ba, domin ya riga ya tsere wa mutuwa, ya kai ga rai.