John 5:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai wani mai ba da shaida mai kyau a kaina, na kuma san cewa shaidarsa game da ni gaskiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَݣَويْ وَنِ وَنْدَ يَكٜىٰيِنْ شَيْدَ عَكَيْنَ، نَا كُمَسَنْ شَيْدَرْ دَ يَكٜىٰيِ عَكَيْنَ تَبَّتَاثِّيَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani mashaidina dabam, na kuwa san shaidar da yake yi mini tabbatacciya ce.