John 5:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kun aika wajen Yohanna ya kuma yi shaida a kan gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُنْ عَيْكِ مُتَنٜىٰ وُرِنْ يَحْيَى، شِيكُوَ يَشَيْدَ مُكُ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun aika wajen Yahaya, shi kuma ya shaidi gaskiya.