John 5:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba cewa ina neman shaidar mutum ba ne; sai dai na faɗi haka ne domin ku sami ceto.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ بَنْ دُواْغَضَ دَ شَيْدَرْ مُتُمْبَ؞ نَا دَيْ ڢَطِ حَكَنٜىٰ دُواْمِنْ كُسَامِ ثٜىٰتُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka shaidar da na dogara da ita ba ta mutum ba ce. Na dai faɗi haka ne domin ku sami ceto.