John 5:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da yake ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, yaya za ku gaskata maganata?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِنْ كُوَ بَكُ غَسْكَتَادَ أَبِنْدَ يَرُبُوتَبَ، تَيَيَا ذَاكُ غَسْكَتَادَ مَغَنَاتَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, ta yaya za ku gaskata maganata?”