John 5:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَغَنْشِ ݣُونْثٜىٰ، يَكُمَ سَنِ مُتُمِنْ يَدَطٜىٰ دَ وَنَّنْ ثِيوُاْ، سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ وَمُتُمِنْ «كَنَ سُواْ كَوَرْكٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya gan shi kwance, ya kuma sani ya daɗe da wannan hali, sai ya ce masa, “Kana so a warkar da kai?”