John 5:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Marar amfanin nan ya ce, โ€œRanka yฤƒ daษ—e, ba ni da wanda zai taimaka yฤƒ sa ni a cikin tafkin saโ€™ad da aka motsa ruwan. Yayinda nake ฦ™oฦ™arin shiga, sai wani yฤƒ riga ni.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽูŠู’ ุซููŠูˆูุงู†ู’ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ู…ูŽุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽุŒ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุงู†ู ุฏูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒูœู‰ูฐู†ู ุงู•ูู†ู’ุดูุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุชูŽฺขู’ูƒูู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู…ููˆุงู’ฺŸูŽ ุถููˆู‹ุž ุนูุฏูŽู†ู’ ู†ูŽูŠู ฺงููˆุงู’ฺงูŽุฑู ุงู•ูู†ู’ ุดูุบูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู ูŠูŽุฑูุบูŽุงู†ูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Marar lafiyar ya amsa masa ya ce, โ€œYa Shugaba, ai, ba ni da wanda zai angaza ni cikin ruwan lokacin da aka motsa shi. Lokacin da na doshi ruwan kuma sai wani ya riga ni shiga.โ€