John 6:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Yesu ya ษauki burodin, ya yi godiya, ya kuma rarraba wa waษanda suke zaune gwargwadon abin da ya ishe su. Haka kuma ya yi da kifin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุทููููู ุฏฺูููงูููููฐูู ุบูุฑูุงุณูุฑูุ ุจูุงููููุฏู ูููู ุบููุงูุฏููู ุบู ุงูููููู ููู
ูุ ุณููู ููุฑูุฑููุจู ููู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐุ ููุจูุงุณู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุงููุดูููฐุณูุ ุญูููููู
ู ูููู ุฏู ฺูููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ษauki gurasar, bayan ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa waษanda suke zazzaune. Haka kuma ya yi da kifin, gwargwadon abin da ya ishe su.