John 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan mutanen suka ga abin banmamakin da Yesu ya yi, sai suka fara cewa, โLalle, wannan shi ne Annabin nan mai zuwa duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฌูู
ูุนู ุณูููุบู ููููููู ุนูููู
ูุฑู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ุนููุณูููฐ ููููุ ุณููู ุณูููุซูููฐ ยซุจูุงุดููููุ ููููููู ุดููููููฐ ุงูููููุจูููููู ู
ููู ุฐูููุง ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da jama'a suka ga mu'ujizar da ya yi, suka ce, โLalle, wannan shi ne annabin nan mai zuwa duniya.!โ