John 6:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yamma ta yi, sai almajiransa suka gangara zuwa tafki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَمَّ تَيِ، سَيْ أَلْمَجِرَنْ عِيسَىٰ سُكَ غَنْ‌غَرَ ذُوَا تٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da magariba ta yi, sai almajiransa suka gangara teku.