John 6:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sun yi tuฦi wajen mil uku ko uku da rabi, sai suka ga Yesu ya kusato jirgin ruwan, yana takawa a kan ruwan; sai suka tsorata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ุณููููู ุชฺููงู ููุฌูููฐูู ูููููุงูู
ูุชู ุจูููุฑู ูููุงู ุดูุฏูุ ุณููู ุณูููุบู ุนููุณูููฐ ูููู ุชฺูขููู ุนููููู ุถูููุ ูููู ุชูุธููู ููุณูุฏู ุฌูุถูุบูุ ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุณููู ฺขูุฑูุบูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan sun yi tuฦi wajen mil uku ko huษu, sai suka hango Yesu yana tafiya a kan ruwan, ya kusato jirgin. Sai suka firgita.