John 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โGaskiya nake gaya muku, kuna nemana ne ba don kun ga abubuwan banmamaki ba, sai dai domin kun ci burodi kun ฦoshi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุญฺูงฺููงูุ ุงููููุบููู ู
ูููุ ูููู ููููฐู
ููู ููููฐ ุฏููุงูู ููููุซู ุบูุฑูุงุณู ูููู ูููู ฺงููุงูุดูุ ุนูู
ููุง ุจู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุบูุงููููฐ ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุฏู ูููู ุจูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa musu ya ce, โLalle hakika, ina gaya muku, kuna nemana ne ba don kun ga mu'ujizai ba, sai don kun ci gurasar nan kun ฦoshi.