John 6:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, โKai, wannan ba Yesu ba ne, ษan Yusuf, wanda mahaifinsa da mahaifiyarsa duk mun san su? Yaya yanzu zai ce, โNa sauko daga sama?โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุฏูุงูููู ุณูููุซูููฐ ยซุงููุดูููฐุ ููููููู ุจู ุนููุณูููฐ ููููฐ ุจูุ ุทููู ูููุณฺูขูุ ููููุฏู ู
ููู ุณููู ุฏููู ุจูุงุจูููุณู ุฏู ู
ูุงู
ูุฑูุณูุ ุชููุงูุ ูููู ููููุฐู ุฐูููุซูููฐุ โนููุณููููููุงู ููููฐ ุฏูุบู ุณูู
ูโบุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, โAshe, wannan ba Yesu ba ne, ษan Yusufu, wanda uwa tasa da ubansa duk mun san su? To, yaya yanzu zai ce, โNa sauko ne daga samaโ?โ