John 6:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rubuce yake a cikin Annabawa cewa, โ€˜Allah zai koyar da dukansu.โ€™ Duk wanda ya saurari Uba, ya kuma koyi daga wurinsa, zai zo wurina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู†ู’ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽ ู…ูุณูุžโ€บ ุชููˆุงู’ุŒ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฌูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’ุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุฐููˆุงู’ ูˆูุฑููŠู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rubuce yake cikin littattafan annabawa cewa, โ€˜Dukkansu Allah ne zai koya musu.โ€™ To, duk wanda ya ji, ya kuma koya wurin Uba, zai zo gare ni.